1Kalmomin Amos, ɗaya daga cikin makiyayan Tekowa, abubuwan da ya gani game da Isra’ila shekaru biyu kafin a yi girgizar ƙasa, a lokacin da Uzziya yake sarkin Yahuda, Yerobowam ɗan Yowash kuma yake sarkin Isra’ila.
2Ya ce,
3Ga abin da Ubangiji* ya ce,
4zan sa wuta a gidan Hazayel,
5Zan kakkarye ƙofofin Bet-Damaskus;
6Ga abin da Ubangiji* ya ce,
7Zan aika da wuta a katangar Gaza
8Zan hallaka sarkin+ 1:8 Ko kuwa mazaunan* Ashdod
9Ga abin da Ubangiji* ya ce,
10zan aika da wuta a Taya,
11Ga abin da Ubangiji* ya ce,
12Zan aika wuta a Teman
13Ga abin da Ubangiji* ya ce,
14Zan sa wuta a katangar Rabba