Amos 8:1-13 HAUCB2020 - Bible AI

1Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji* ya nuna mini kwandon nunannun ’ya’yan itace.

2Ya yi tambaya ya ce, “Me ka gani Amos?”

3“A ranan nan,” in ji Ubangiji* Mai Iko Duka, “Waƙoƙin a haikali za su koma makoki.+ 8:3 Ko kuwa “mawaƙar haikali za su yi makoki”* Za a ga gawawwaki a ko’ina! Shiru!”

4Ku ji wannan, ku da kuke tattake masu bukata

5Kuna cewa,

6mu sayi matalauta da azurfa

7Ubangiji* ya rantse da Girman Yaƙub, “Ba zan taɓa mantawa da duk wani abin da suka yi ba.

8“Shin, ƙasar ba za tă yi rawan jiki saboda wannan ba,

9“A wannan rana,” in ji Ubangiji* Mai Iko Duka,

10Zan mai da bukukkuwanku na addini su zama makoki

11“Ranakun suna zuwa,” in ji Ubangiji* Mai Iko Duka,

12Mutane za su yi ta tangaɗi daga teku zuwa teku

13“A wannan rana

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
div>