1Na ga Ubangiji yana tsaye a gaban bagade, ya kuma ce,
2Ko da sun tona rami kamar zurfin kabari,
3Ko da sun ɓuya a bisa Karmel,
4Ko da abokan gābansu sun kore su zuwa zaman bauta,
5Ubangiji, Ubangiji* Maɗaukaki,
6shi da ya gina kyakkyawar fadarsa+ 9:6 Ma’anar Ibraniyanci don wannan zance babu tabbas.* a cikin sammai
7“Ku ba Isra’ilawa ba ne,
8“Tabbatacce idanun Ubangiji* Mai Iko Duka
9“Gama zan ba da umarni,
10Dukan masu zunubi a cikin mutanena
11“A wannan rana zan maido
12domin su mallaki raguwar Edom
13“Ranaku suna zuwa, in ji Ubangiji*,
14Zan dawo da waɗanda aka kai zaman bauta+ 9:14 Ko kuwa zan maido da nasarar* mutanena Isra’ila.
15Zan dasa Isra’ila a ƙasarsu,