Ayuba 25:1-5 HAUCB2020 - Bible AI

1Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

2“Mulki na Allah ne, dole a ji tsoronsa;

3Za a iya ƙirga rundunarsa?

4Ta yaya mutum zai iya zama mai adalci a gaban Allah?

5In har wata da taurari

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>