Ezekiyel 28:1-25 HAUCB2020 - Bible AI

1Maganar Ubangiji* ta zo mini cewa,

2“Ɗan mutum, ka faɗa wa mai mulkin Taya cewa, ‘Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

3Ka fi Daniyel hikima ne?+ 28:3 Ko kuwa Danel; yadda aka rubuta Ibraniyanci na wannan suna zai yi kamar ana zance wani dabam ne da annabi Daniyel.*

4Ta wurin hikimarka da ganewarka

5Ta wurin dabararka mai girma cikin kasuwanci

6“ ‘Saboda haka ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

7zan kawo baƙi a kanka,

8Za su jefar da kai cikin rami,

9Za ka iya ce yanzu, “Ni allah ne,”

10Za ka yi mutuwar marar kaciya

11Maganar Ubangiji* ta zo mini cewa,

12“Ɗan mutum, ka yi makoki domin sarkin Taya ka kuma ce masa, ‘Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

13Ka kasance a Eden,

14An shafe ka kamar kerub mai tsaro,

15Ka kasance marar laifi cikin dukan hanyoyinka

16Ta wurin yawan kasuwancinka

17Zuciyarka ta cika da alfarma

18Ta wurin yawan zunubanka da kasuwancinka na cuta

19Dukan al’umman da suka san ka

20Maganar Ubangiji* ta zo mini cewa,

21“Ɗan mutum, ka fuskanci Sidon; ka yi annabci a kanta

22ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

23Zan aika da annoba a kanta

24“ ‘Mutanen Isra’ila ba za su ƙara kasance da mugayen maƙwabta waɗanda za su zama sarƙaƙƙiya masu zafi da ƙaya mai tsini ba. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji* Mai Iko Duka.

25“ ‘Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa sa’ad da na tattara mutanen Isra’ila daga al’ummai inda suke a warwatse, zan nuna kaina mai tsarki a cikinsu a idon al’ummai. Sa’an nan za su zauna a ƙasarsu, wadda na ba wa bawana Yaƙub.

le>