Habakkuk 1:1-16 HAUCB2020 - Bible AI

1Saƙon da annabi Habakkuk ya karɓa.

2Har yaushe, ya Ubangiji*, zan yi kukan neman taimako,

3Me ya sa ka bari ina ta kallon rashin gaskiya?

4Saboda haka ba a bin doka,

5“Ka dubi al’ummai, ka gani,

6Zan tā da Babiloniyawa,+ 1:6 Ko kuwa Kaldiyawa*

7Suna da bantsoro da firgitarwa;

8Dawakansu sun fi damisoshi sauri,

9duk sukan zo da nufin tā-da-na-zaune-tsaye.

10Sukan yi wa sarakuna ba’a

11Sa’an nan su wuce da sauri kamar iska,

12Ya Ubangiji*, ba tun fil azal kake ba?

13Idanunka masu tsarki ne da suka fi gaban duban mugunta;

14Ka mai da maza kamar kifin teku,

15Mugu abokin gāba yakan kama su duka da ƙugiya,

16Saboda haka yakan yi hadaya wa abin kamun kifinsa

e>