1Efraim yana kiwo a kan iska;
2Ubangiji* yana da ƙarar da zai kawo a kan Yahuda;
3A cikin mahaifa ya cafke ɗiɗɗigen ɗan’uwansa;
4Ya yi kokawa da mala’ika ya kuma rinjaye shi;
5Ubangiji* Allah Maɗaukaki,
6Amma dole ku koma ga Allahnku;
7Ɗan kasuwa yana amfani da mudu marar gaskiya;
8Efraim yana fariya yana cewa,
9“Ni ne Ubangiji* Allahnku,
10Na yi magana da annabawa,
11Gileyad mugu ne?
12Yaƙub ya gudu zuwa ƙasar Aram;+ 12:12 Wato, Arewa maso yamma Mesofotamiya*
13Ubangiji* ya yi amfani da annabi don yă fitar da Isra’ila daga Masar