1Ku ji maganar Ubangiji*, ku Isra’ilawa,
2Akwai la’ana ce kawai,+ 4:2 Wato, a yi la’ana a kai* yin ƙarya da kisa,
3Saboda wannan ƙasar tana makoki,+ 4:3 Ko kuwa ta bushe*
4“Amma kada wani mutum yă kawo tuhuma,
5Kuna tuntuɓe dare da rana,
6mutanena suna hallaka saboda jahilci.
7Yawan ƙaruwar firistoci,
8Suna ciyar da kansu a kan zunuban mutanena
9Zai kuwa zama, kamar yadda mutane suke, haka firistoci suke.
10“Za su ci amma ba za su ƙoshi ba;
11ga karuwanci,
12Sun nemi shawarar gunkin da aka yi da itace
13Suna miƙa hadaya a kan ƙwanƙolin duwatsu
14“Ba zan hukunta ’ya’yanku mata
15“Ko da yake kun yi zina, ya Isra’ila,
16Isra’ilawa masu taurinkai ne,
17Efraim ya haɗa kai da gumaka;
18Ko ma sa’ad da abin shansu ya ƙare,