1Kada ku yi farin ciki, ya Isra’ila;
2Masussukai da wuraren matsin inabi ba za su ciyar da mutane ba;
3Ba za su ci gaba da zama a ƙasar Ubangiji* ba;
4Ba za su zuba hadayun ruwan inabi ga Ubangiji* ba,
5Me za ku yi a ƙayyadaddiyar ranar bukukkuwarku,
6Ko da sun kuɓuta daga hallaka,
7Kwanakin hukunci suna zuwa,
8Annabi, tare da Allahna,
9Sun nutse da zurfi cikin lalaci,
10“Sa’ad da na sami Isra’ila,
11Darajar Efraim za tă yi firiya tă tafi kamar tsuntsu,
12Ko da sun yi renon ’ya’ya,
13Na ga Efraim, kamar birnin Taya,
14Ka ba su, ya Ubangiji*
15“Saboda dukan muguntarsu a Gilgal,
16An ka da Efraim,