Irmiya 10:1-24 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku ji abin da Ubangiji* yana ce muku, ya gidan Isra’ila.

2Ga abin da Ubangiji* yana cewa,

3Gama al’adun mutane banza ne;

4Sukan yi masa ado da azurfa da kuma zinariya;

5Kamar dodon gona cikin gonar kabewa,

6Babu wani kamar ka, ya Ubangiji*;

7Wane ne ba zai girmama ka ba,

8Dukansu marasa azanci ne wawaye;

9An kawo ƙeraren azurfa daga Tarshish

10Amma Ubangiji* shi ne Allah na gaskiya;

11“Ka faɗa musu wannan, ‘Waɗannan alloli, waɗanda ba su yi sammai da ƙasa ba, za su hallaka daga duniya da kuma daga ƙarƙashin sammai.’ ”+ 10:11 Wannan sashe na wannan aya yana a harshen Arameya ne.*

12Amma Allah ya yi duniya ta wurin ikonsa;

13Sa’ad da ya yi tsawa, ruwaye a cikin sammai sukan yi ƙugi;

14Kowa marar azanci ne, marar ilimi;

15Su ba kome ba ne, aikin ruɗami ne;

16Shi da yake Rabon Yaƙub ba kamar waɗannan yake ba,

17Ku tattara kayayyakinku don ku bar ƙasar,

18Gama haka Ubangiji* ya faɗa,

19Tawa ta ƙare, saboda raunin da aka yi mini!

20An lalatar da tentina;

21Makiyaya marasa azanci ne

22Ku saurara! Rahoto yana zuwa

23Na sani, ya Ubangiji*, cewa ran mutum ba nasa ba ne;

24Ka yi mini gyara, Ubangiji*, amma fa da adalci kaɗai

>