1Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga Ubangiji*.
2“Ga abin da Ubangiji*, Allah na Isra’ila, yana cewa, ‘Ka rubuta a cikin littafi dukan maganganun da na yi maka.
3Kwanaki suna zuwa,’ in ji Ubangiji*, ‘sa’ad da zan komo da mutanena Isra’ila da Yahuda daga bauta in kuma maido da su ga ƙasar da na ba wa kakanninsu mallaka,’ in ji Ubangiji*.”
4Ga kalmomin Ubangiji* da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,
5“Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
6Ku tambaya ku ji.
7Kaito, gama wannan rana za tă zama mai girma!
8“ ‘A wannan rana,’ in ji Ubangiji* Maɗaukaki,
9A maimakon haka, za su bauta wa Ubangiji* Allahnsu
10“ ‘Saboda haka kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana;
11Ina tare da kai zan kuma cece ka,’
12“Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
13Babu wanda zai yi roƙo saboda damuwarku,
14Dukan abokanku sun manta da ku;
15Me ya sa kuke kuka a kan mikinku,
16“ ‘Amma duk wanda ya cinye ku za a cinye shi;
17Amma zan mayar muku da lafiya
18“Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
19Daga gare su waƙoƙi za su fito na godiya
20’Ya’yansu za su kasance kamar a kwanakin dā
21Shugabansu zai zama ɗaya daga cikinsu;
22‘Saboda haka za ku zama mutanena,
23Ga shi, hadarin Ubangiji*