Irmiya 47:1-6 HAUCB2020 - Bible AI

1Ga maganar Ubangiji* da ta zo wa Irmiya annabi game da Filistiyawa kafin Fir’auna ya yaƙi Gaza.

2Ga abin da Ubangiji* yana cewa,

3da jin motsin takawar kofatan dawakai,

4Gama rana ta zo

5Gaza za tă aske kanta cikin baƙin ciki;

6“Za ku yi kuka kuna cewa, ‘Wayyo, takobin Ubangiji*