1“Ku gudu neman mafaka, mutanen Benyamin!
2Zan hallaka Diyar Sihiyona,
3Makiyaya da garkunansu za su taso mata;
4“Mu shirya don yaƙi da ita!
5Saboda haka ku tashi, bari mu fāɗa mata da dare
6Ga abin da Ubangiji* Maɗaukaki yana cewa,
7Kamar yadda rijiya takan ba da ruwarta,
8Ki ji gargaɗi, ya Urushalima,
9Ga abin da Ubangiji* Maɗaukaki yana cewa,
10Ga wa zan yi magana in kuma gargaɗar?
11Amma ina cike da fushin Ubangiji*,
12Za a ba da gidajensu ga waɗansu,
13“Daga ƙarami zuwa babba,
14Sukan ɗaura mikin mutanena
15Suna jin kunyar halinsu na banƙyama?
16Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
17Na naɗa muku masu tsaro a kanku na kuma ce,
18Saboda haka ku, ya al’ummai;
19Ki ji, ya duniya.
20Babu riba a kawo mini turare daga Sheba
21Saboda haka ga abin da Ubangiji* yana cewa,
22Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
23Suna riƙe da baka da māshi;
24Mun ji labari a kansu,
25Kada ku fita zuwa gonaki
26Ya mutanena, ku sanya tufafin makoki
27“Na maishe ka mai jarrabawar ƙarfe
28Su duka masu taurinkai ne, ’yan tawaye,
29Mazuga yana zuga da ƙarfi