Irmiya 8:1-21 HAUCB2020 - Bible AI

1“ ‘A wancan lokaci, in ji Ubangiji*, za a fitar da ƙasusuwan sarakuna da na shugabannin Yahuda, ƙasusuwan firistoci da na annabawa, da kuma ƙasusuwan mutanen Urushalima daga kaburbura.

2Za a shimfiɗa su a rana da wata da kuma dukan taurarin sammai, waɗanda suka ƙaunata suka kuma bauta wa, waɗanda suka bi suka nemi shawarar suka kuma yi wa sujada. Ba za a tattara su ko a binne su ba, amma za su zama kamar juji a jibge a ƙasa.

3Duk inda na kore su zuwa, dukan waɗanda suka ragu na wannan muguwar al’umma za su gwammaci mutuwa da rai, in ji Ubangiji* Maɗaukaki.’

4“Fada musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji* yana cewa,

5To, me ya sa waɗannan mutane suka kauce?

6Na saurara sosai,

7Ko shamuwa ta sararin sama ma

8“ ‘Yaya za ku ce, “Muna da hikima,

9Za a kunyatar da masu hikima;

10Saboda haka zan ba da matansu ga waɗansu

11Sukan ɗaura mikin mutanena

12Sukan ji kunyar halin banƙyamarsu kuwa?

13“ ‘Zan ƙwace girbinsu,

14Me ya sa muke zama a nan?

15Mun sa zuciya ga salama

16Daga Dan ana jin

17“Duba, zan aika macizai masu dafi a cikinku,

18Ya mai ta’aziyyata a cikin baƙin ciki,

19Ka saurari kukan mutanena

20“Girbi ya wuce,

21Da yake an ragargazar da mutanena, an ragargaza ni ke nan;