1Abubuwan da Allah ya yi magana a kai game da Babilon da Ishaya ɗan Amoz ya gani.
2A tā da tuta a kan tudun da yake mai fili,
3Na umarci tsarkakana;
4Ka saurara, akwai surutu a kan duwatsu,
5Suna zuwa daga ƙasashe masu nesa,
6Ku yi ihu, gama ranar Ubangiji* ta yi kusa
7Saboda wannan, hannun kowane mutum zai yi rauni,
8Tsoro zai kama su,
9Duba, ranar Ubangiji* tana zuwa,
10Taurarin sama da ƙungiyoyinsu
11Zan hukunta duniya saboda muguntarta,
12Zan sa mutum yă fi zinariya zalla wuyar samuwa,
13Saboda haka zan sa sammai su yi rawar jiki;
14Kamar barewar da ake farautarta
15Duk wanda aka kama za a soke shi yă mutu;
16Za a fyaɗa ’ya’yansu a ƙasa su yi kucu-kucu a idanunsu;
17Duba, zan zuga mutanen Medes su yi gāba da su,
18Bakkunansu za su kashe samari;
19Babilon, kayan daraja na mulkoki,
20Ba za ƙara kasance da mazauna kuma ba
21Amma halittun hamada za su kwanta a can,