Ishaya 15:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Abin da Allah ya yi magana a kan Mowab shi ne,

2Dibon ya haura zuwa haikalinta,

3A tituna sun sa tsummoki a jikunansu;

4Heshbon da Eleyale sun yi kuka da ƙarfi,

5Zuciyata ta yi kuka a kan Mowab;

6Ruwayen Nimrim sun ƙafe

7Saboda haka dukiyar da suka tara suka kuma ajiye

8Ƙugin kukansu ya kai ko’ina a iyakar Mowab;