Ishaya 23:1-17 HAUCB2020 - Bible AI

1Abin da Allah ya faɗa game da Taya.

2Ku yi shiru, ku mutanen tsibiri

3A manyan ruwaye

4Ki ji kunya, ya ke Sidon, da ke kuma, kagarar teku,

5Sa’ad da magana ta kai Masar,

6Ku haye zuwa Tarshish;

7Wannan ce birnin murnanku,

8Wane ne ya ƙulla wannan a kan Taya

9Ubangiji* Maɗaukaki ya ƙulla shi,

10Ki nome ƙasarki har zuwa wajen Nilu,

11Ubangiji* ya miƙa hannunsa a bisa teku

12Ya ce, “Ba za ki ƙara yin murna ba,

13Dubi ƙasar Babiloniyawa,+ 23:13 Ko kuwa Kaldiyawa*

14Ku yi kuka mai zafi, ku jiragen ruwan Tarshish;

15A wannan lokaci za a manta da Taya har shekaru saba’in, tsawon rayuwar sarki. Amma a ƙarshen waɗannan shekaru saba’in, zai zama wa Taya kamar yadda yake a waƙar karuwa cewa,

16“Ɗauki garaya, ki ratsa birni,

17A ƙarshen shekaru saba’in, Ubangiji* zai magance Taya. Za tă koma ga aikinta na karuwanci za tă kuma yi kasuwancinta da dukan mulkokin duniya.

>