Ishaya 25:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Ubangiji*, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka,

2Ka mai da birnin tsibin tarkace,

3Saboda haka mutane masu ƙarfi za su girmama ka;

4Kai ka zama mafakar matalauta, mafaka don mabukata cikin damuwa,

5kuma kamar zafin hamada.

6A kan wannan dutse Ubangiji* Maɗaukaki zai shirya bikin abinci mai kyau don dukan mutane,

7A wannan dutse zai kawar da

8zai haɗiye mutuwa har abada.

9A wannan rana za su ce,

10Hannun Ubangiji* zai zauna a kan wannan dutse;

11Za su buɗe hannuwansa a cikinsa,

>