1A wannan rana,
2A wannan rana,
3Ni, Ubangiji* na lura da ita;
4Ban yi fushi ba.
5Ko kuma bari su zo wurina don mafaka;
6A kwanaki masu zuwa Yaƙub zai yi saiwa,
7Ubangiji* ya buge shi
8Ta wurin yaƙi da zaman bauta ka hukunta shi,
9A ta haka fa, za a yi kafarar laifin Yaƙub,
10Birni mai katanga ya zama kufai,
11Sa’ad da rassanta suka bushe, sai su kakkarye su
12A wannan rana Ubangiji* zai tankaɗe daga Yuferites+ 27:12 Da Ibraniyanci Kogi* mai gudu zuwa Rafin Masar, ku kuma, ya Isra’ilawa, za a tattara ku ɗaya-ɗaya.