Ishaya 3:1-25 HAUCB2020 - Bible AI

1Yanzu ka duba fa, Ubangiji,

2jarumi, da soja,

3shugaban sojojin hamsin da mutum mai makami,

4“Zan sa ’yan yara su zama shugabanninsu;

5Mutane za su zalunci juna

6Mutum zai kama ɗaya daga cikin ’yan’uwansa

7Amma a ranan nan zai tā da murya ya ce,

8Urushalima tana tangaɗi,

9Fuskokinsu shaidu ne a kansu;

10Ku faɗa wa masu adalci cewa kome zai zama musu da kyau,

11Kaiton masu mugunta! Masifa tana a kansu!

12Matasa suna zalunta mutanena,

13Ubangiji* ya ɗauki mazauninsa a cikin ɗakin shari’a;

14Ubangiji* yana shari’a

15Ina dalilin da kuke marmatsa mutanena

16Ubangiji* ya ce,

17Saboda haka Ubangiji zai kawo gyambuna a kawunan matan Sihiyona;

18A wannan rana Ubangiji zai ƙwace abin da suke taƙama da shi, mundayensu, ɗankwalin kansu da abin wuyansu,

19’yan kunnensu, kwandagansu da lulluɓinsu,

20kitsonsu, sarƙar da suke sa wa damatsansu da ɗamararsu, kwalabai turare da layu,

21da ƙawanen da suka sa a yatsotsinsu da hancinsu,

22tufafi masu kyau, da manyan rigunansu, da mayafansu, da jakar kuɗinsu

23da madubi, da kuma tufafin lilin da adikai, da gyale.

24A maimakon ƙanshi, wari ne za a ji;

25Mazanku za su mutu ta wurin takobi,