Ishaya 34:1-16 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku zo kusa, ku al’ummai, ku kuwa saurara

2Ubangiji* yana fushi da dukan al’ummai;

3Za a jefar da waɗanda aka kashe

4Za a tumɓuke dukan taurarin sammai

5Takobina ya sha zararsa a cikin sammai;

6Takobin Ubangiji* ya jiƙu da jini,

7Babban bijimin jeji zai fāɗi tare da su,

8Gama Ubangiji* yana da ranar ɗaukar fansa,

9Za a mai da rafuffukan Edom rami,

10Ba za a kashe ta ba dare da rana;

11Mujiyar hamada da mujiya mai kuka za su mallake ta;

12Sarakunanta ba za su kasance da wani abin da ake kira masarauta ba,

13Ƙayayuwa za su mamaye fadodinta

14Halittun hamada za su sadu da kuraye,

15Mujiya za tă yi sheƙa a can ta zuba ƙwai;

16Duba a cikin littafin Ubangiji* ka kuma karanta.

>