Ishaya 40:1-30 HAUCB2020 - Bible AI

1Ta’aziyya, ku ta’azantu mutanena,

2Yi magana mai kwantar da rai ga Urushalima,

3Muryar wani tana kira cewa,

4Za a cike kowane kwari,

5Za a kuma bayyana ɗaukakar Ubangiji*,

6Muryar tana cewa, “Ka yi shela.”

7Ciyawa takan yanƙwane, furanni kuma su yi yaushi,

8Hakika ciyawa takan yanƙwane, furanni kuma su yi yaushi,

9Kai da ka kawo labari mai daɗi wa Sihiyona,

10Duba, Ubangiji* Mai Iko Duka yana zuwa da iko,

11Yakan lura da garkensa kamar makiyayi.

12Wane ne ya auna ruwaye a tafin hannunsa,

13Wane ne ya fahimci zuciyar+ 40:13 Ko kuwa Ruhun; Ko kuwa ruhu*Ubangiji*,

14Wane ne Ubangiji* ya nemi shawararsa don yă ganar da shi,

15Tabbatacce al’ummai suna kama da ɗigon ruwa a cikin bokiti

16Itatuwan Lebanon ba su isa a yi wutar bagade da su ba,

17A gabansa dukan al’ummai ba kome ba ne;

18To, ga wane ne za ka kwatanta Allah?

19Gunki dai, maƙeri kan yi zubinsa,

20Mutumin da talauci ya sha kansa da ba zai iya miƙa irin hadayar nan ba

21Ba ku sani ba?

22Yana zaune a kursiyi a bisa iyakar duniya,

23Yakan mai da sarakuna ba kome ba

24Ba da jimawa ba bayan an shuka su,

25“Ga wa za ku kwatanta ni?

26Ku ɗaga idanunku ku duba sammai.

27Ya Yaƙub, ya Isra’ila, me ya sa kake ce

28Ba ku sani ba?

29Yakan ba da ƙarfi ga waɗanda suka gaji

30Ko matasa ma kan gaji su kuma kasala,

>