Ishaya 50:1-10 HAUCB2020 - Bible AI

1Ga abin da Ubangiji* yana cewa,

2Sa’ad da na zo, me ya sa babu kowa?

3Na suturar da sararin sama da duhu

4Ubangiji* Mai Iko Duka ya ba ni harshen umarni,

5Ubangiji* Mai Iko Duka ya buɗe kunnuwana,

6Na ba da bayana ga masu dūkana,

7Gama Ubangiji* Mai Iko Duka zai taimake ni,

8Gama shi da zai tabbatar da ni, marar laifi ne yana kusa.

9Ubangiji* Mai Iko Duka ne zai taimake ni.

10Wane ne a cikinku yake tsoron Ubangiji*

>