Ishaya 51:1-22 HAUCB2020 - Bible AI

1“Ku kasa kunne gare ni, ku da kuna neman adalci

2dubi Ibrahim, mahaifinku,

3Tabbatacce Ubangiji* zai ta’azantar da Sihiyona

4“Ku kasa kunne gare ni, mutanena;

5Adalcina na zuwa da sauri,

6Ku daga idanunku zuwa sammai

7“Ku ji ni, ku da kuka san abin da yake daidai,

8Gama asu za su cinye su kamar riga;

9Ka tashi, ka tashi! Ka yafa wa kanka ƙarfi,

10Ba kai ba ne ka busar da teku,

11Waɗanda Ubangiji* ya fansar za su dawo.

12“Ni kaɗai ne na ta’azantar da ku.

13har da kuka manta da Ubangiji* Mahaliccinku,

14Ba da daɗewa za a ’yantar da ’yan kurkuku;

15Gama ni ne Ubangiji* Allahnku,

16Na sa maganata a bakinka

17Ki farka, ki farka!

18Cikin dukan ’ya’yan da ta haifa;

19Waɗannan masifu riɓi biyu sun auko miki,

20’Ya’yanki sun sume;

21Saboda haka ki ji wannan, ke mai wahala,

22Ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

>