Ishaya 53:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Wa ya gaskata saƙonmu

2Ya yi girma kamar dashe marar ƙarfi,

3Mutane suka rena shi suka ƙi shi,

4Tabbatacce ya ɗauki cututtukanmu

5Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,

6Dukanmu, muna kama da tumakin da suka ɓata,

7Aka wulaƙanta shi aka kuma yi masa azaba,

8Da wulaƙanci+ 53:8 Ko kuma Daga kamawa* da kuma hukunci aka ɗauke shi aka tafi.

9Aka yi jana’izarsa tare da mugaye,

10Duk da haka nufin Ubangiji* ne a ƙuje shi yă kuma sa yă sha wahala,

11Bayan wahalar ransa,

>