1“Ki rera, ya ke bakararriya,
2“Ki fadada wurin tentinki,
3Gama za ki fadada zuwa dama da hagu;
4“Kada ki ji tsoro; ba za ki sha kunya ba.
5Gama Mahaliccinki shi ne mijinki,
6Ubangiji* zai kira
7“Gama a ɗan ƙanƙanen lokaci na rabu da ke,
8Cikin fushi mai zafi
9“A gare ni wannan ya yi kamar kwanakin Nuhu,
10Ko da duwatsu za su girgiza
11“Ya ke birni mai shan azaba, wadda hadari ya bulale ki ba a kuma ta’azantar da ke ba,
12Zan gina hasumiyarki da jan yakutu,
13Ubangiji* zai koya wa dukan ’ya’yanki maza,
14Da adalci za a kafa ke.
15In wani ya far miki, ba daga wurina ba ne;
16“Duba, ni ne wanda na halicci maƙeri