1Ga abin da Ubangiji* yana cewa,
2Mai albarka ne mutumin da ya aikata wannan,
3Kada baƙon da ya miƙa kansa ga Ubangiji* ya ce,
4Gama ga abin da Ubangiji* ya faɗa,
5a gare su cikin haikalina da kuma bangayensa
6Baƙin da suka miƙa kansu ga Ubangiji*
7waɗannan ne zan kai tsattsarkan dutsena
8Ubangiji* Mai Iko Duka ya furta cewa,
9Ku zo, dukanku namun jeji,
10Matsaran Isra’ila makafi ne,
11Su karnuka ne masu kwaɗayi;