Ishaya 58:1-13 HAUCB2020 - Bible AI

1“Ku yi ihu da ƙarfi, ba ƙaƙƙautawa.

2Gama kowace rana suna nemana;

3Suna cewa, ‘Don me muka yi azumi,

4Azuminku yakan ƙare a faɗa da kuma hargitsi,

5Irin azumin da na zaɓa ke nan,

6“Irin azumin da na zaɓa shi ne,

7Ba shi ne ku rarraba abincinku da mayunwata

8Sa’an nan haskenku zai keto kamar ketowar alfijir,

9Sa’an nan za ku yi kira, Ubangiji* kuma zai amsa;

10in kuma kuka ɗauki lokaci kuka ƙosar da mayunwata

11Ubangiji* zai bishe ku kullum;

12Mutanenku za su sāke gina kufai na da

13“In kun kiyaye ƙafafunku daga take Asabbaci

>