1Tabbatacce hannun Ubangiji* bai kāsa yin ceto ba,
2Amma laifofinku sun raba
3Gama hannuwanku sun ƙazantu da jini,
4Babu wani mai ce a yi adalci;
5Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā
6Yanar gizo-gizonsu ba amfani don tufa;
7Ƙafafunsu sukan gaggauta zuwa aikata zunubi;
8Ba su san hanyar salama ba;
9Saboda haka gaskiya ta yi nisa da mu,
10Kamar makafi, sai lallubar bango muke yi,
11Muna gurnani kamar beyar;
12Gama laifofinmu suna da yawa a gabanka,
13tawaye da mūsun Ubangiji*,
14Saboda haka aka kau da yin gaskiya
15Gaskiya ta ɓace gaba ɗaya,
16Ya ga cewa babu wani,
17Ya yafa sulke a matsayin rigar ƙirji,
18Bisa ga abin da suka yi,
19Daga yamma, mutane za su ji tsoron Ubangiji*,
20“Mai fansa zai zo Sihiyona,