1Ruhun Ubangiji* Mai Iko Duka yana a kaina,
2don in yi shelar shekarar tagomashin Ubangiji*
3in tanada wa waɗanda suke baƙin ciki a Sihiyona,
4Za su sāke gina kufai na dā
5Baƙi za su yi kiwon garkunanki;
6Za a kuma kira ku firistocin Ubangiji*,
7A maimakon kunyarsu
8“Gama ni, Ubangiji*, ina ƙaunar adalci;
9Za a san da zuriyarsu a cikin al’ummai
10Ina jin daɗi ƙwarai a cikin Ubangiji*;