Ishaya 65:1-24 HAUCB2020 - Bible AI

1“Na bayyana kaina ga waɗanda ba su tambaye ni ba;

2Dukan yini ina miƙa hannuwana

3mutanen da suna cin gaba da tsokanata

4suna zama a kaburbura

5suna cewa, ‘Ku tsaya a can; kada ku yi kusa da ni,

6“Ga shi, yana nan a rubuce a gabana cewa

7saboda zunubanku da kuma zunuban kakanninku,”

8Ga abin da Ubangiji* yana cewa,

9Zan fitar da zuriyar Yaƙub,

10Sharon zai zama wurin kiwo don shanu,

11“Amma game da ku waɗanda kuka yashe Ubangiji*

12zan ƙaddara ku ga kaifin takobi,

13Saboda haka ga abin da Ubangiji* Mai Iko Duka yana cewa,

14Bayina za su rera

15Za ku bar sunanku

16Duk wanda zai roƙi albarka a cikin ƙasar

17“Ga shi, na halicci

18Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada

19Zan yi farin ciki a kan Urushalima

20“A cikinta ba za a ƙara jin

21Za su gina gidaje su kuma zauna a cikinsu;

22Ba za su ƙara gina gidaje waɗansu kuma su zauna a cikinsu ba,

23Ba za su yi wahala a banza ba

24Kafin su yi kira zan amsa;

>