Karin Magana 31:1-31 HAUCB2020 - Bible AI

1Maganganun Sarki Lemuwel, magana ce horarriya+ 31:1 Ko kuwa na Lemuwel sarkin Massa, waɗanda* mahaifiyarsa ta koya masa,

2“Ka saurara, ya ɗana! Ka saurara, ɗan cikina!

3Kada ka ba da ƙarfinka a kan mata,

4“Ba na sarakuna ba ne, ya Lemuwel,

5don kada su sha su manta da abin da doka ta umarta,

6A ba da barasa ga waɗanda suke cikin halin ƙaƙa naka yi,

7bari su sha su manta da talaucinsu

8“Yi magana domin bebaye,

9Yi magana a kuma yi shari’ar adalci;

10+ 31:10 Ayoyi 10-31 suna bin juna layi-layi, kowace aya na farawa da harufan Ibraniyanci bi da bi.* Wa yake iya samun mace mai halin kirki?

11Mijinta yana da cikakken amincewa da ita

12Takan yi masa alheri ba mugunta ba,

13Takan zaɓi ulu da lilin

14Ita kamar jirgin ’yan kasuwa ne

15Takan farka tun da sauran duhu;

16Takan lura da gona sosai ta kuma saye ta;

17Takan himmantu tă yi aikinta tuƙuru;

18Takan tabbata akwai riba a kasuwancinta,

19Da hannunta take riƙe abin kaɗi

20Takan marabci talakawa

21Sa’ad da ƙanƙara ta fāɗi, ba ta jin tsoro saboda gidanta;

22Takan yi wa gadonta kayan shimfiɗa;

23Ana girmama mijinta a ƙofar shiga birni

24Takan yi riguna na lilin ta sayar;

25Ƙarfi da mutunci su ne suturarta;

26Tana magana da hikima,

27Tana lura da sha’anin gidanta

28’Ya’yanta sukan tashi su ce da ita mai albarka;

29“Mata da yawa suna yin abubuwan yabo,

30Kayan tsari yana ruɗu, kyau kuma kan shuɗe;

31Ka ba ta ladar da ya dace tă samo wa kanta,

rticle>