1Yanzu birnin ya zama babu kowa a ciki,
2Tana yin kuka mai zafi da dare,
3Bayan wahala da baƙin ciki,
4Hanyoyin zuwa Sihiyona suna makoki,
5Maƙiyanta sun zama shugabanninta;
6Diyar Sihiyona ba ta
7A cikin kwanakin da take shan wahala take kuma yawo
8Urushalima ta yi zunubi ƙwarai
9Ƙazantarta ta manne wa rigunanta;
10Maƙiya ya kwashe
11Dukan mutanenta suna nishi
12“Ko wannan ba wani abu ba ne a wurinku, dukanku masu wucewa?
13“Daga sama ya aiko da wuta,
14“Ya ɗaura zunubaina a wuyana;
15“Ubangiji ya ƙi
16“Dalilin da ya sa nake kuka ke nan
17Sihiyona ta miƙa hannunta,
18“Ubangiji* mai adalci ne,
19“Na kira abokaina
20“Duba, Ubangiji*, ka ga ƙuncin da nake ciki!
21“Mutane suna ji ina nishi da ƙyar,