1Zinariya ta rasa kyanta,
2Dubi samarin Sihiyona masu daraja,
3Ko diloli suna ba ’ya’yansu nono su sha,
4Domin ƙishirwa
5Waɗanda a dā sukan ci abinci mai daɗi
6Horon mutanena
7’Ya’yan sarakunansu sun fi ƙanƙara haske
8Amma yanzu sun fi dare duhu;
9Gara waɗanda aka kashe su da takobi
10Da hannuwansu mata masu tausayi
11Ubangiji* ya saki fushinsa;
12Sarakunan duniya ba su gaskata ba,
13Amma ya faru domin zunuban annabawanta
14Yanzu suna yawo barkatai a tituna
15“Ku tafi! Ba ku da tsabta!” Haka mutane suke ihu suke ce musu.
16Ubangiji* kansa ya warwatsa su;
17Idanunmu sun gaji,
18Ana bin sawunmu,
19Masu fafarar mu sun fi gaggafa
20Shafaffe na Ubangiji*, numfashin ranmu,
21Ku yi murna da farin ciki, ya Diyar Edom,