1Maganar Ubangiji* ta zo wa Mika mutumin Moreshet a zamanin Yotam, da na Ahaz, da kuma na Hezekiya, sarakunan Yahuda, Mika ya ga wahayi a kan Samariya da kuma a kan Urushalima. Ga abin da ya ce.
2Ku ji, ya ku mutane duka,
3Duba! Ubangiji* yana zuwa daga wurin zamansa;
4Duwatsu za su narke a ƙarƙashin ƙafafunsa,
5Duk wannan zai faru saboda laifin Yaƙub,
6“Saboda haka zan mai da Samariya tarin juji,
7Za a ragargaje dukan allolinta;
8Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka;
9Gama raunin Samariya ba mai warkewa ba ne;
10Kada a faɗe shi a Gat;+ 1:10 Gat ya yi kamar Ibraniyanci na faɗin wani abu.*
11Ku wuce tsirara da kuma kunya,
12Mazaunan Marot+ 1:12 Marot ya yi kamar Ibraniyanci na ɗaci*
13Ku da kuke zama a Lakish,+ 1:13 Lakish ya yi kamar Ibraniyanci na ƙungiya.*
14Saboda haka za ku ba da kyautan bankwana
15Ku mazaunan Maresha+ 1:15 Maresha ya yi kamar Ibraniyanci na mai nasara.*