Mika 3:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Sa’an nan na ce,

2ku da kuke ƙin abu mai kyau kuke ƙaunar mugunta,

3ku da kuke cin naman mutanena,

4Sa’an nan za su kira ga Ubangiji*,

5Ga abin da Ubangiji* ya faɗa,

6Saboda haka dare yana zuwa a bisanku, ba tare da wahayi ba,

7Masu gani za su ji kunya,

8Amma game da ni, ina cike da iko

9Ku ji wannan, ku shugabannin gidan Yaƙub,

10kuka gina Sihiyona ta wurin zub da jini,

11Hukunce-hukuncen shugabannin ƙasar na cin hanci ne,

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
div>