Mika 5:1-14 HAUCB2020 - Bible AI

1Ki tattara sojojinki, ya ke birnin mayaƙa,+ 5:1 Ko kuwa Ƙara ƙarfin katangarki, ya katangan birni*

2“Amma ke, Betlehem ta Efrata,

3Saboda haka za a yashe Isra’ila

4Zai tsaya yă yi kiwon garkensa

5Zai kuma zama salamarsu.

6Za su yi mulkin+ 5:6 Ko kuwa ragargaza* ƙasar Assuriya da takobi,

7Raguwar Yaƙub za tă kasance

8Raguwar Yaƙub za tă kasance tare da al’ummai,

9Za a ɗaga hannunka cikin nasara a kan abokan gābanka,

10“A wannan rana,” in ji Ubangiji*

11Zan hallaka biranen ƙasarku

12Zan kawar da maitarku,

13Zan sassare dukan gumakan da kuka sassaƙa

14Zan tumɓuke daga gare ku ginshiƙan Asheranku+ 5:14 Wato, alamar alliyar Ashera*

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
div>