Mika 6:1-15 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku saurari abin da Ubangiji* ya ce,

2“Ku saurara, ya ku duwatsu game da tuhumar da Ubangiji* yake muku,

3“Ya ku mutanena, me na yi muku?

4Na fito da ku daga ƙasar Masar

5Ya ku mutanena, ku tuna

6Da me zan zo a gaban Ubangiji*

7Ubangiji* zai ji daɗin hadayar raguna dubbai

8Ya nuna maka, ya mutum, abin da yake mai kyau.

9Ku saurara! Ubangiji* yana kira ga birni,

10Har yanzu zan manta, ya muguwar gida

11Zan kuɓutar da mutumin da yake da ma’auni na rashin gaskiya,

12Attajiranta masu fitina ne;

13Saboda haka, zan hallaka ku

14Za ku ci amma ba za ku ƙoshi ba,

15Za ku yi shuki amma ba za ku girba ba;

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
div>