Nahum 1:1-14 HAUCB2020 - Bible AI

1Jawabi game da Ninebe a littafin wahayin Nahum, mutumin Elkosh.

2Ubangiji* Allah mai kishi ne, mai sakayya kuma.

3Ubangiji* mai jinkirin fushi ne, mai iko duka kuma.

4Yakan tsawata wa teku yă kuma busar da shi;

5Duwatsu suna rawan jiki a gabansa

6Wa zai iya tsaya wa fushinsa?

7Ubangiji* nagari ne,

8amma da ambaliyar ruwa

9Dukan abin da suke ƙullawa game da Ubangiji*+ 1:9 Ko kuwa Mene ne ku maƙiya kuke ƙullawa a kan Ubangiji*? Shi* zai kawo ga ƙarshe;

10Za su sarƙafe a ƙaya,

11Daga cikinki, ya Ninebe wani ya fito

12Ga abin da Ubangiji* ya ce,

13Yanzu zan karya karkiyarsu daga wuyanki

14Ubangiji* ya ba da umarni game da ke Ninebe,

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>