Nahum 2:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Mai hari yana matsowa a kanki, Ninebe.

2Ubangiji* zai maido da darajar Yaƙub,

3Garkuwoyin sojojinsa ja wur ne;

4Kekunan yaƙi sun zabura a tituna,

5Ninebe ta tattara rundunarta,

6An buɗe ƙofofin rafuffukan

7An umarta+ 2:7 Ma’anar kalmar da Ibraniyanci babu tabbas.* cewa birnin

8Ninebe tana kama da tafki,

9A washe azurfa;

10Ta zama wofi, an washe ta, an tuɓe ta!

11Ina kogon zakokin nan yake yanzu,

12Zaki ya kashe abin da ya ishe ’ya’yansa

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>