1Kaiton birni mai zub da jini,
2Ku ji karar bulala
3Mahaya dawakai sun kunno kai,
4duk saboda yawan sha’awace-sha’awacen karuwa,
5“Ina gāba da ke,” in ji Ubangiji* Maɗaukaki.
6Zan watsa miki ƙazanta,
7Duk wanda ya gan ki zai gudu daga gare ki yana cewa,
8Kin fi Tebes+ 3:8 Ibraniyanci Ba Amon* ne
9Kush+ 3:9 Wato, yankin Nilu na Bisa* da kuma Masar su ne ƙarfinta marar iyaka;
10Duk da haka an tafi da ita
11Ke ma za ki bugu,
12Dukan kagarunki suna kama da itatuwan ɓaure
13Dubi mayaƙanki,
14Ki ja ruwa gama za a kewaye ki da yaƙi.
15A can wuta za tă cinye ki;
16Kin ƙara yawan masu kasuwancinki
17Masu tsaronki suna kama da fāri ɗango,
18Ya sarkin Assuriya, makiyayanka+ 3:18 Ko kuwa masu mulki* sun yi barci;
19Ba abin da zai warkar da rauninka;