Waƙar Waƙoƙi 6:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Ina ƙaunataccenki ya tafi,

2Ƙaunataccena ya gangara zuwa lambunsa,

3Ni na ƙaunataccena ce, ƙaunataccena kuma nawa ne;

4Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata, kamar Tirza,

5Ki kau da idanu daga gare ni;

6Haƙoranki suna kama da garken tumakin

7Kumatunki sun yi kamar rumman

8Sarauniyoyi sittin za su iya kasance a can,

9amma kurciyata, cikakkiyata, dabam take,

10Wace ce wannan da ta bayyana sai ka ce ketowar alfijir?

11Na gangara zuwa cikin itatuwan almon

12Kafin in san wani abu,

ticle>