Yowel 2:1-31 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku busa ƙaho a cikin Sihiyona;

2rana ce ta baƙin duhu ƙirin,

3A gabansu wuta tana ci,

4Suna da kamannin dawakai;

5Da motsi kamar na kekunan yaƙi

6Da ganinsu, al’ummai sun kamu da azaba;

7Sukan auka kamar jarumawa;

8Ba sa turin juna,

9Sukan ruga cikin birni,

10A gabansu duniya takan girgiza,

11Ubangiji* ya yi tsawa

12“Ko yanzu”, in ji Ubangiji*,

13Ku kyakkece zuciyarku

14Wa ya sani? Ko zai juya yă kuma ji tausayi

15A busa ƙaho a Sihiyona,

16A tattara mutane;

17Bari firistocin da suke yin hidima a gaban Ubangiji*,

18Ta haka Ubangiji* zai yi kishin ƙasarsa

19Ubangiji* zai amsa+ 2:19 Ko kuwa Ubangiji* yă ji kishin / da kuma tausayawa / 19 *Ubangiji* ya amsa* musu ya ce,

20“Zan kori sojojin arewa nesa da ku,

21Kada ki ji tsoro, ya ƙasa;

22Kada ku ji tsoro, ya ku namun jeji,

23Ku yi murna, ya ku mutanen Sihiyona,

24Masussukai za su cika da hatsi;

25“Zan mayar muku da abin da fāra suka ci a waɗannan shekaru

26Za ku sami a wadace ku ci, har sai kun ƙoshi,

27Sa’an nan za ku sani ina cikin Isra’ila,

28“Daga baya kuma,

29Har ma a bisan bayina, maza da mata,

30Zan nuna abubuwan banmamaki a cikin sammai

31Rana za tă duhunta

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>