1Daga ciki cikin kifi, Yunana ya yi addu’a ga Ubangiji* Allahnsa.
2Ya ce,
3Cikin tashin hankali, ka jefa ni cikin zurfafa, a tsakiyar teku,
4Sai na ce, ‘An kore ni
5Ruwayen da suke kewaye da ni sun yi mini barazana,+ 2:5 Ko kuwa ruwaye sun kai ga maƙoshina*
6Na nutsa har ƙarƙashin tuddai;
7“Sa’ad da na ji raina yana rabuwa da ni,
8“Waɗanda suka maƙale wa gumaka marasa amfani,
9Amma ni, da waƙar godiya,