Zabura 1:1-5 HAUCB2020 - Bible AI

1Mai farin ciki ne mutumin

2Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji*,

3Yana kama da itacen da aka shuka kusa da maɓulɓulan ruwa,

4Ba haka yake da mugaye ba!

5Saboda haka mugaye ba za su iya tsayawa a shari’a ba,

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>