Zabura 100:1-4 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku yi sowa don farin ciki ga Ubangiji*, dukan duniya.

2Yi wa Ubangiji* sujada da murna;

3Ku san cewa Ubangiji* shi ne Allah.

4Ku shiga ƙofofinsa da godiya

>