Zabura 102:1-27 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka ji addu’ata, ya Ubangiji*;

2Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni

3Gama kwanakina sun ɓace kamar hayaƙi;

4Zuciyata ta kamu da ciwo ta kuma bushe kamar ciyawa;

5Saboda nishina mai ƙarfi

6Ni kamar mujiyar jeji ne,

7Na kwanta a faɗake; na zama

8Dukan yini abokan gābana suna tsokanata;

9Gama ina cin toka a matsayin abincina

10saboda fushinka mai girma,

11Kwanakina suna kamar inuwar yamma;

12Amma kai, ya Ubangiji*, kana zaune a kursiyinka har abada;

13Za ka tashi ka kuma ji tausayin Sihiyona,

14Gama duwatsunta suna da daraja ga bayinka;

15Al’ummai za su ji tsoron sunan Ubangiji*,

16Gama Ubangiji* zai sāke gina Sihiyona

17Zai amsa addu’ar marasa ƙarfi;

18Bari a rubuta wannan don tsara mai zuwa,

19“Ubangiji* ya duba ƙasa daga wurinsa mai tsarki a bisa,

20don yă ji nishe-nishen ’yan kurkuku

21Saboda haka za a furta sunan Ubangiji* a Sihiyona

22sa’ad da mutane da mulkoki

23Cikin rayuwata, ya karye ƙarfina;

24Sai na ce,

25A farkon fari ka kafa tushen duniya,

26Za su hallaka, amma za ka ci gaba;

27Amma kana nan yadda kake,

e>