Zabura 108:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Zuciyata tsayayyiya ce, ya Allah;

2Ku farka, garaya da molo!

3Zan yabe ka, ya Ubangiji*, a cikin al’ummai;

4Gama ƙaunarka da girma take, bisa fiye da sammai;

5A ɗaukaka ka, ya Allah, a bisa sammai,

6Ka cece mu ka kuma taimake mu da hannunka na dama,

7Allah ya yi magana daga wurinsa mai tsarki,

8Gileyad nawa ne, Manasse nawa ne;

9Mowab shi ne kwanon wankina,

10Wa zai kawo ni birni mai katanga?

11Ba kai ba ne, ya Allah, kai da ka ƙi mu

12Ka ba mu taimako a kan abokin gāba,

e>