Zabura 110:1-6 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji* ya ce wa Ubangijina,

2Ubangiji* zai fadada ikon sandan mulkinka daga Sihiyona

3Rundunarka za su so yin yaƙi

4Ubangiji* ya rantse

5Ubangiji yana a hannun damanka;

6Zai hukunta al’ummai, yana tarawa gawawwaki

>