1Yabi Ubangiji*.+ 111:1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya*
2Ayyukan Ubangiji* da girma suke;
3Ayyukansa masu ɗaukaka da kuma daraja ne,
4Ya sa a tuna da abubuwa masu banmamaki nasa;
5Yana ba da abinci ga waɗanda suke tsoronsa;
6Ya nuna wa mutanensa ikon ayyukansa,
7Ayyukan hannuwansa masu aminci ne da kuma gaskiya;
8Tsayayyu ne har abada abadin,
9Yana ba da ceto ga mutanensa;